o:id 15894 url https://islam.zmo.de/s/westafrica/item/15894 o:resource_template Video recording o:resource_class bibo:AudioVisualDocument dcterms:title Goron Gaiyyata dcterms:creator https://islam.zmo.de/s/westafrica/item/1935 dcterms:description Sheikh M.A.A. Albani warned politicians and the rich to stop taking everything into their homes. Sheikh M.A.A. Albani ya yi gargadi da janhankali ga yan siyasa da mai kudi kan su daina kai masa komai gidansa don baya bukata amma shi yana da shi. dcterms:publisher https://islam.zmo.de/s/westafrica/item/798 dcterms:contributor https://islam.zmo.de/s/westafrica/item/1682 https://islam.zmo.de/s/westafrica/item/1681 dcterms:identifier iwac-video-0000045 dcterms:source https://islam.zmo.de/s/westafrica/item/1284 dcterms:language https://islam.zmo.de/s/westafrica/item/8364 https://islam.zmo.de/s/westafrica/item/8323 dcterms:rights In Copyright - Rights-Holder(s) Unlocatable or Unidentifiable dcterms:extent PT82M dcterms:medium https://islam.zmo.de/s/westafrica/item/8765 dcterms:spatial https://islam.zmo.de/s/westafrica/item/484 https://islam.zmo.de/s/westafrica/item/541 bibo:content 00:01 – 17:20 Bayani akan abin da yake damunsa ga ‘yan siyasa game da abubuwan nan da suke kai a matsayin kyauta ko cin hanci. Ni dan kasuwa ne bana neman komai ga wani dan siyasa, don ni dan kasuwa ne. Mu ‘yan salafiyya bamu son komai agurin ku, sai dai muna son ku yi wa jama’a aikin da suke so. A yanzu, ni dai ba zaka ba ni wani abu dan ka burge ni ba da sunan kyauta kamar mota, gida ko aure. The Islamic scholar advises politicians and rich people to stop sending food and other goods to his house as gifts. Alabani says he is a businessman, not a bagger, because that is not charity but bribery, so he doesn't need anything as a gift from anyone, especially politicians. --