id 15894 Url https://islam.zmo.de/s/afrique_ouest/item/15894 Modèle de ressource Video recording Classe de ressource bibo:AudioVisualDocument Titre Goron Gaiyyata Créateur https://islam.zmo.de/s/afrique_ouest/item/1935 Description Sheikh M.A.A. Albani warned politicians and the rich to stop taking everything into their homes. Sheikh M.A.A. Albani ya yi gargadi da janhankali ga yan siyasa da mai kudi kan su daina kai masa komai gidansa don baya bukata amma shi yana da shi. Editeur https://islam.zmo.de/s/afrique_ouest/item/798 Contributeur https://islam.zmo.de/s/afrique_ouest/item/1682 https://islam.zmo.de/s/afrique_ouest/item/1681 Identifiant iwac-video-0000045 Source https://islam.zmo.de/s/afrique_ouest/item/1284 Langue https://islam.zmo.de/s/afrique_ouest/item/8364 https://islam.zmo.de/s/afrique_ouest/item/8323 Droits In Copyright - Rights-Holder(s) Unlocatable or Unidentifiable Importance matérielle PT82M Support https://islam.zmo.de/s/afrique_ouest/item/8765 Couverture spatiale https://islam.zmo.de/s/afrique_ouest/item/484 https://islam.zmo.de/s/afrique_ouest/item/541 Contenu 00:01 – 17:20 Bayani akan abin da yake damunsa ga ‘yan siyasa game da abubuwan nan da suke kai a matsayin kyauta ko cin hanci. Ni dan kasuwa ne bana neman komai ga wani dan siyasa, don ni dan kasuwa ne. Mu ‘yan salafiyya bamu son komai agurin ku, sai dai muna son ku yi wa jama’a aikin da suke so. A yanzu, ni dai ba zaka ba ni wani abu dan ka burge ni ba da sunan kyauta kamar mota, gida ko aure. The Islamic scholar advises politicians and rich people to stop sending food and other goods to his house as gifts. Alabani says he is a businessman, not a bagger, because that is not charity but bribery, so he doesn't need anything as a gift from anyone, especially politicians. --