audio-visual document
Goron Gaiyyata
- en
- fr
- Hierarchies
-
Nigeria
- Collection de sermons islamiques sur vidéo (45 items)
- Références (Nigéria) (32 items)
- Titre
- Goron Gaiyyata
- Créateur
- Muhammad Auwal Albani Zaria
- Editeur
- Daarul Hadeethis Salafiyyah
- Description
- en Sheikh M.A.A. Albani warned politicians and the rich to stop taking everything into their homes.
- ha Sheikh M.A.A. Albani ya yi gargadi da janhankali ga yan siyasa da mai kudi kan su daina kai masa komai gidansa don baya bukata amma shi yana da shi.
- Importance matérielle
- 82 minutes
- Support
- DVD
- Source
- Abdoulaye Sounaye
- contenu
-
00:01 – 17:20
Bayani akan abin da yake damunsa ga ‘yan siyasa game da abubuwan nan da suke kai a matsayin kyauta ko cin hanci.
Ni dan kasuwa ne bana neman komai ga wani dan siyasa, don ni dan kasuwa ne.
Mu ‘yan salafiyya bamu son komai agurin ku, sai dai muna son ku yi wa jama’a aikin da suke so.
A yanzu, ni dai ba zaka ba ni wani abu dan ka burge ni ba da sunan kyauta kamar mota, gida ko aure.
The Islamic scholar advises politicians and rich people to stop sending food and other goods to his house as gifts. Alabani says he is a businessman, not a bagger, because that is not charity but bribery, so he doesn't need anything as a gift from anyone, especially politicians. - Identifiant
- iwac-video-0000045